#MusicAlert : GenEx Shalele - Dandali Remix + Lyrics (Prod. By KDS)



After the release of the single, GenEx waste no time in following up with the remix of  the song.


Download Song Here

See Lyrics Below.

DANDALI REMIX LYRICS

FAMALE VOICE SAMPLE
INTRO
Its Genial Everything
Mallam GenEx.... Shalele alright
CHORUS
A dandali munata takawa
Wakan yabo yau mukazo muna ta rerewa
Toh babu karya babu Sanya
Ko ibilis idan ya gan mu sai ya bamu yanya (2x)
Muna ta takawa, munata morewa
A kursiyin ubangiji muketa morewa (2x)
VERSE ONE
A yau dana fito ku saurara kuji ni
In kuma nayi gaba ki dakata ku bini
Mu dai Ubangijin mu baya zub da jini
Shi kadai ya bamu sutura da abincin ini
Yabon Ubangiji ko in na fara
Damuwa da zunubina duka yau na Tara
Na zubarda su bayan gari kaman wata shara
Rayuwa tanata walkiya kaman wata zara
Toh ku dakata bamu son hayaniya
Don yabon Ubangiji a yau ko mun dau niyya
In baka son mu ma shin ya ka iya?
Ibilis da kansa ma da yazo yasha kifiya
Mun lashi takobi bama sabo
Gamu nan a dandali munata wakan yabo
Daban muke da masu wakan roko
Wakokin mu nada kafa don suna kai sako
CHORUS REPEAT
VERSE 2
we are warriors fighting against every evil
With songs of praise defeating Satan the devil
Now I'm bold enough to tell the story
About you and you alone and all of your glory
Ni yabon Ubangiji nakeyi
Abun da zaki kaman an sa sugar a shayi
In ka bar ni ibilis zai bubbuga ni kaman ball
Zan kode kaman an sawa ciyawa garmazol
Now don't you ever be mistaken
The praise of the righteous will never be forsaken
I'm filled with Christ there's no me in me
Even my own death will not put a scare in me
With songs of praise I'm advancing your kingdom
Singing and dancing, declaring your freedom
Toh ni godiya nake, kuma ga wakan yanonka ni na rike

CHORUS REPEAT

Post a Comment

Write Comment

Previous Post Next Post